Ofe Owerri
Appearance
Ofe Owerri | |
---|---|
Tarihi | |
Asali | Najeriya |
Ofe Owerri wani abincin kabilar Igbo ne a yankin Kudu maso Gabashin Najeriya. Ana yin miya da katantanwa, naman Sa,nama iri-iri da kifi.
Asalin
[gyara sashe | gyara masomin]Kamar yadda sunan ke nuna miya ta shahara a tsakanin mutanen da ke zaune a babban birnin jihar imo,Owerri.
Dubawa
[gyara sashe | gyara masomin]Miyar tana daya daga cikin miyar Igbo mafi tsada shiyasa Ofe Owerri ta samu lakabin 'Jewel of South East'.
Ana amfani da kayan lambu iri-iri irin su okazi da leaf uziza wajen shirya kayan abinci na Igbo.Ugu na iya zama madadin uziza lokacin da ba ya samuwa.Sauran sinadaran sun haɗa da nau'in kifi daban-daban da nama da crayfish.Ana dafa Ofe Owerri da dabino sai aci a rika daka miya.
Sauran abinci
[gyara sashe | gyara masomin]Ana iya cin Ofe Owerri da semolina,fufu,dayan dawa da Eba.
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]Najeriya abinci
na GACIOUS